Sahun Mata a Harami |
Mata 1500 be zasu taimakawa alhazai mata a harami wurin gudanar da aikace aikacen umrah ta wannan shekara ta 1442
Mata masu aiki a Harami |
Yadda aka gudanar da sallar taraweeh (Asham) a haramin Makkah daren farko na Ramadan 1442
Alhamdulillah
Jerin Limamai da zasu jagoranci sallar Taraweeh (Asham) a Masallacin manzo (S.A.W)
1. Sheikh Ahmed Talib / Sheikh Abdullah Buayjan
2. Sheikh Khalid Muhanna / Sheikh Ahmed Hudaify
3. Sheikh Abdul Muhsin Qasim / Sheikh Salah Budayr
Sheikh Ali Hudaify ana tunanin ba zai ja sallar taraweeh ba wannan shekarar
Masallacin kenan da jaruma Hadiza Gabon ta gina Fisabilillahi kamar yadda ta bayyana hakan a shafinta na Facebook
Wane fata zakuyi mata???
Sheikh Sa'ud Shuraim zai jagoranci sallar magriba da isha' yau litinin 23 ga watan Sha'aban 1442 sai kuma wani lokaci inshaAllah
Haramain Sharifain
An samu sasanci tsakanin bankuna da kamfanin layi
Yanzu haka zaku iya sanya kati ko wani abu mai kama da haka daga bankunan ku ta hanyar amfani da wayoyin hannun ku